Wednesday, April 8, 2026
HomeUncategorizedBarayi sun lahanta tauraron finafinan Indiya Saif Ali Khan a gidansa

Barayi sun lahanta tauraron finafinan Indiya Saif Ali Khan a gidansa

Rahotanni daga kasa Indiya sun tabbatar da yiwa tauraron fina finan Indiya Saif Ali Khan, rauni bayan da barayi suka kai masa hari a gidan sa a birnin Mumbai.

Jami’an yada labaran sa sun bayyana cewa yana murmurewa daga harin bayan da aka yi masa tiyata a yau Alhamis.
Mai shekaru 54, Khan yana auren jarumar masana’antar Bollywood Kareena Kapoor, ya kuma fito a fina finai daban -daban har sama da 70.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata