Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedAn haramta sana'ar bola Jari a Abuja

An haramta sana’ar bola Jari a Abuja

 

Hukumar dake kula da babban birnin tarayya Abuja ta haramtawa sana’ar jari bola a fadin jihar

Kwamishinan ‘yan sanda a babban birnin tarayya, Olatunji Disu ne ya sanar da haramcin yayin da yake zantawa da manema labarai, bayan gudanar da taron kwamitin tsaro na babban birnin tarayya Abuja 

Olatunji Disu ya ce, daga yanzu wuraren zuba shara dake bayan gari kawai aka amince masu sana’ar su rika harkokinsu.

Ya kuma ce dukkan hukumomin tsaro za su tabbatar da cewa an aiwatar da wannan umarni daga ranar 14 ga watan Janairun da muke ciki.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata