DCL Hausa Radio
Kaitsaye

RB Leipzig ta dakatar da daukar dan wasa Noah Okafor

-

 Kungiyar kwallon kafa ta RB Leipzig dake buga Gasar Bundesliga ta kasar Jamus (Germany ) ta dakatar da niyyar daukar dan wasan AC Milan Noah Okafor, sakamakon kasa cin Jarrabawar gwajin lafiya.

Jaridar Sky Sport ta ruwaito cewar jami’an kungiyar ta Leipzig, basu amince da sakamakon duba lafiyar dan wasan ba da yanzu haka ya ke shirin komawa birnin Milan zuwa kungiyar sa daga kasar ta Jamus.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Rukunin farko na maniyyatan jihar Bauchi a Nijeriya, sun tashi zuwa Saudiyya- NAHCON

Hukumar aikin Hajji ta Nijeriya ta bayyana cewa maniyyata 2,520 ne daga cikin jihar Bauchi za su halarci aikin Hajjin bana na 2025 a kasar...

An saki ‘Yan jaridar Sahara FM da aka tsare a Agadez

Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar na nuna cewa an saki ‘yan jarida uku na gidan rediyon Sahara FM da ke Agadez bayan da aka tsare su...

Mafi Shahara