Wednesday, April 8, 2026
HomeBabban LabarinmuShugaba Tinubu zai tafi Faransa da Burtaniya hutun karshen shekara

Shugaba Tinubu zai tafi Faransa da Burtaniya hutun karshen shekara

Shugaban Najeriya Bola Tinubu zai bar Abuja don tafiya hutun karshen shekara a kasashen Burtaniya da Faransa a yau Alhamis 4 ga watan Satumban 2025.

Wata sanarwa da fadarsa ta fitar ta hannun mai magana da yawunsa Bayo Onanuga, ta ce shugaban zai shafe tsawon kwanaki 10 kafin ya koma Najeriya.

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Manajan Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata