Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedRasmus Hojlund ya kai Manchester United ga tudun mun tsira

Rasmus Hojlund ya kai Manchester United ga tudun mun tsira

R

Rasmus Hojlund

asmus Hojlund ya ceto Manchester United bayan da ya shigo sauyi a wasan da suka doke Victoria Plzen a gasar Europa League.

Sakamakon wasan ya taimakawa kungiyar ta Ruben Amorim shiga cikin jerin kungiyoyi Takwas da za su samu tikitin kai wa ga zagaye na 16 a gasar.

Hojlund kawo yanzu ya zura kwallaye biyar cikin wasanni shida da ya buga a gasar ta bana.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata