Wednesday, April 8, 2026
HomeUncategorizedNijeriya ta damke mutum 10 da 'yan sandan kasa da kasa ke...

Nijeriya ta damke mutum 10 da ‘yan sandan kasa da kasa ke nema ruwa a jallo cikin mako ɗaya

Gwamnatin Nigeriya ta ce jami’an tsaronta sun kama mutum 10 dake cikin jerin mutanen da hukumar ‘yan sandan kasa da kasa ‘Interpol’ ke nema ruwa a jallo, a cikin mako ɗaya kawai.
Ministan cikin gida Olubunmi Tunji-Ojo ne ya bayyana hakan a lokacin da Shugaba Tinubu ya kaddamar da wata cibiyar bincike ta zamani da aka samar ga hukumar shige da fice ta kasar.
Olabunmi ya ce wannan cibiyar za ta taimaka wajen gane masu mugunyar anniya da wadanda ke shiga kasar ba bisa ka’ida ba da kuma saka ido akan iyakokin kasar har inda babu jami’an tsaro.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata