Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedDa yiwuwar wasu jihohin Nijeriya su durkushe idan aka zartar da dokar...

Da yiwuwar wasu jihohin Nijeriya su durkushe idan aka zartar da dokar haraji – Gwamnan jihar Zamfara

Gwamna Dauda Lawal na Zamfara, ya ce wasu jihohi da ba sa tara kudaden shiga masu yawa za su durkushe idan aka aiwatar dokar haraji da ke gaban majalisar kasa.
Gwamnan ya ce idan aka zartar da dokar harajin zai yi wahala wasu gwamnoni su iya biyan mafi ƙarancin albashin 70,000 ga ma’aikata.
Wannan dokar haraji da shugaban kasa Bola Tinubu ke son aiwatarwa na ci gaba da shan suka daga kowane lungu da sako na kasar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata