Monday, April 6, 2026
HomeBabban Labarinmu'Yan bindiga sun kuma sace dalibai a jihar Neja

‘Yan bindiga sun kuma sace dalibai a jihar Neja

Rahotannin da jaridar Daily Trust ta samu sun ce barayin daji sun yi garkuwa da dalibai da ma’aikatan da har ya zuwa ynzu ba a tantance adadinsu a jihar Neja.

Lamarin ya faru ne a makarantar darikar Katilika ta St. Mary’s School, da ke unguwar Papiri a ƙaramar hukumar Agwara ta jihar Neja.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata