Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedAn yi nasarar yi wa yara biyu da aka haifa ba tare...

An yi nasarar yi wa yara biyu da aka haifa ba tare da dubura ba aiki a Delta

Asibitin tarayya dake Asaba jihar Delta ta yi nasarar yi wa yara mata biyu da aka haifa ba tare da dubura ba tiyata.
Aikin wanda aka shafe sa’o’i ana yi, an budewa yaran ‘yar shekara 7 da ‘yar shekara 1, hanyar da za su iya yin bahaya.
Shugaban asibitin Dr. Victor Osiatuma, ya bayyana wannan a matsayin wata babbar nasara ga asibitin.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata