Sunday, April 5, 2026
HomeBabban LabarinmuA shirye nake na mutu saboda jam'iyyar APC - Sanata Orji Kalu

A shirye nake na mutu saboda jam’iyyar APC – Sanata Orji Kalu

Tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Uzor Kalu ya jaddada cewa zai bada rayuwarsa ga jam’iyyar APC, musamman a jihar Abia.

Ya bayyana hakan ne a lokacin da yake zantawa da manema labarai a gidansa na Igbere a jihar Abia a jiya.

Tsohon gwamnan ya ce shi da ace sauran ‘yan jam’iyyar APC za su yi aiki tukuru don ganin shugaban kasa ya samu nasara a zabe mai zuwa da jam’iyyar ta kai ga nasara a ko ina a fadin kasar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata