DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeUncategorizedAc Milan ta cimma yarjejeniya da kyaftin din Manchester City Kyle Walker

Ac Milan ta cimma yarjejeniya da kyaftin din Manchester City Kyle Walker

 

Kyle Walker

Kungiyar kwallon kafa ta AC Milan daga Italiya ta cimma yarjejeniya da kyaftin din Manchester City Kyle Walker.

Shafin facebook na dan jarida Fabrizio Romano ya ruwaito cewar dan wasan ya amince da komawa AC Milan a matsayin aro da Yarjejeniyar siyan sa a gaba in ya yi abun azo a gani.

Dan wasan zai isa Italiya a Alhamis don gwajin Lafiyar sa.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata