Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedAkwai karin wasu ministocin da ya kamata Tinubu ya sake kora -...

Akwai karin wasu ministocin da ya kamata Tinubu ya sake kora – Tsohon Dan Majalisa

 

Tsohon Shugaban Marasa Rinjaye na Majalisar Wakilai, Dokta Wunmi Bewaji, ya nemi Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya sake tankade da rairaye a majalissar Ministocinsa

 Bewaji ya ce har yanzu akwai ministocin da ba su kwazo a ma’aikatun da suke jagoranta don haka ya dace a ce shugaban ya sake duba haka.

A cikin watan Oktoba ne dai shugaban na Nijeriya ya kori wasu 5 daga cikin ministocinsa tare da nada 7 suka maye gurbi

nsu.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata