Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedAmbaliyar ruwa ta sa fursunoni da dama sun tsere a Borno

Ambaliyar ruwa ta sa fursunoni da dama sun tsere a Borno

Rahotanni sun bayyana cewa fursunoni da ba a bayyana adadinsu ba a tsohun gidan yari na Maiduguri sun tsere bayan faduwar katangar gidan sanadiyyar ambaliyar ruwan sama.

Hukumomin gidan yarin sun tabbatar da faruwar lamarin, kuma sun sanar cewa wadanda suka tsere suna da matukar hadari.

Sai dai an bayyana cewa jami’an tsaro na ci gaba da farautar fursunonin da suka arce

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata