Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedAmbaliyar ruwa ta yi sanadiyar rasuwar mutane 20 a jihar Yobe

Ambaliyar ruwa ta yi sanadiyar rasuwar mutane 20 a jihar Yobe

 Ambaliyar ruwa ta yi sanadiyar rasuwar mutane 20 a jihar Yobe

Mutane 20 ne suka mutu sakamakon mummunar ambaliyar ruwa da ta addabi karamar hukumar Bade ta Yobe tun farkon watan Agusta, in ji shugaban karamar hukumar, Babagana Ibrahim.

Ibrahim ya shaidawa Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ranar Juma’a a Gashua 

Gidajen da yawancin suka rufta a yankin mafi yawa irin wadanda aka yi su ne da samfurin ginin laka.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata