Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedAn gudanar da Sallar Nafila Kan tsadar rayuwa a Jigawa

An gudanar da Sallar Nafila Kan tsadar rayuwa a Jigawa

 Al’ummar musulmi a garin Dutse Babban Birnin jihar Jigawa sun gudanar da Sallar Nafila da addu’o’i na musamman domin rokon Allah ya kawo karshen matsalar rashin tsaro da kalubalen tattalin arziki da ke Nijeriya ke ciki wanda ya haifar da matsananciyar wahala ga ‘yan kasar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata