Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedAn kama mahajjatan Nijeriya hudu a Saudiyya

An kama mahajjatan Nijeriya hudu a Saudiyya

 An kama mahajjatan Nijeriya hudu a Saudiyya

Mahajjatan dai sun fito ne daga babban birnin tarayya Abuja, inda aka kama su bisa laifin kin sanya katin shaidar su na NUSUK. Mahajjatan dai na a jirgi na 5,6,7 da na 8 a alhazan Abuja. An kama su ne a bakin masaukansu.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata