Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedAn lalata Tiransifomomi 80 da sace Keburansu a Jos sakamakon katsewar lantarki-...

An lalata Tiransifomomi 80 da sace Keburansu a Jos sakamakon katsewar lantarki- JED

 

Kamfani

n da ke rarraba hasken lantarki a shiyyar Jos (JED) ya ce sama da taransfomomi 80 aka lalata tare da sace kayansu a yankin lokacin da aka samu katsewar lantarki a Arewacin Nijeriya.

Katse wutar lantarkin dai ya faru ne biyo bayan suka lalata layukan lantarki sa ‘yan bindiga suka yi a jihar Neja

Nijeriya dai na ci gaba da fuskantar katsewar lantarki lokaci zuwa lokacin a yan kwanakin nan dalilin katsewar babban layin da ke samar da hasken lantarki da ake kira National Grid.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata