Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedAn saka dokar takaita zirga-zirga a tituna da ke da iyaka da...

An saka dokar takaita zirga-zirga a tituna da ke da iyaka da jihohin Zamfara, Sokoto da Katsina

Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da kafa dokar takaita zirga-zirga a kan iyakar jihar da jihohin Sokoto da Katsina da misalin 7 na yamma zuwa 6 na safiya.
Kwamishinan yada labaran jihar Munir Haidara ya sanar da hakan ga manema labarai a Gusau, inda ya ce an dauki matakin ne don kara dakile ayyukan ta’addanci a jihar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata