Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedAn sake maimaita mummunan abin da ya faru a Jigawa

An sake maimaita mummunan abin da ya faru a Jigawa

Wannan lamari dai ya faru a kauyen Gamoji da ke kan hanyar Maiduri, a cewar jami’in hulda da jama’a na hukumar kashe gobara na jihar Jigawa, Aliyu M. A. sa’ilin da yake zantawa da manema labarai.

Aliyu ya kara da cewa da misalin karfe 10:43 na safe hukumar kashe gobara ta samu kiran gaggawa daga Hakimin kauyen Kuho, Zubairu Ahmad, game da faruwar lamarin.

Wannan lamari dai na zuwa ne wata guda bayan irin wannan ya faru, wanda ya yi sanadiyar rasuwar sama da mutane 170.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata