Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedAn sake zaben Abdel-fatah Al-sisi a matsayin shugaban kasar Egypt karo na...

An sake zaben Abdel-fatah Al-sisi a matsayin shugaban kasar Egypt karo na uku

Hukumar zaben kasar Masar ta sanar cewa shugaba Abdel-fatah Al-sisi ya sake yin nasara karo na uku bayan zaben da aka gudanar makon jiya.
Al-sisi ya zamo shugaban kasar Masar a shekarar 2014, aka sake zabensa a shekarar 2018, sai yanzu da zai ci gaba da jagorantar kasar har zuwa 2029 da kundin mulkin kasar ya ce nan ne magaryar tukewa.
Hukumar zaben dai ta ce Abdel-fatah Al-sisi ya lashe zaben ne da kaso 90% na yawan kuri’un da aka kada.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata