Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedAn saki yan kasar Poland da aka kama sun daga tutar Rasha...

An saki yan kasar Poland da aka kama sun daga tutar Rasha yayin zanga-zanga a Kano

 

An saki yan kasar Poland da aka kama sun daga tutocin Rasha yayin zanga-zanga a Kano

An saki wasu daliban kasar Poland da aka kama a Naijeriya yayin gudanar da zanga-zangar tsadar rayuwa, kamar yadda ma’aikatar harkokin wajen kasar ta bayyana a ranar Laraba.

A farkon wannan wata ne Najeriya ta ce ta kama wasu ‘yan kasar Poland bakwai da suka daga tutocin kasar Rasha a lokacin zanga-zanga a jihar Kano.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata