Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedAn samu ma'aurata mafi tsufa a duniya

An samu ma’aurata mafi tsufa a duniya

Bernie Littman mai shekara 100, da Marjorie Fiterman mai shekara 102 sun angwance. 
Wani rahoto da kundin tarihi na duniya ya fitar a ranar Talata ya nuna cewa, yanzu haka sun zama ma’aurata mafi tsufa a duniya. 
Rahotanni sun bayyana cewa a baya dai, sun taba yin aure sama da shekaru 60, har abokan zamansu suka mutu, kafin daga bisani yanzu su sake angwancewa.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata