Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedAn tafka asarar miliyoyin naira, sakamakon wutar da ta tashi a kasuwar...

An tafka asarar miliyoyin naira, sakamakon wutar da ta tashi a kasuwar Alaba Rago a Lagos

Wata mummunar gobara da ta tashi a kasuwar Alaba Rago dake Lagos ta yi sanadiyar konewar shaguna da dama.
Jami’an kashe gobara da na hukumar agajin gaggawa LASEMA sun shafe daren jiya suna kokarin kashe gobarar.
Babban sakataren hukumar LASEMA Dr. Femi Oke-Osayintolu, ya ce an samu nasarar kashe gobarar kuma babu hasarar rai ko daya sai dai ‘yan kasuwa sun tafka mummunar asarar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata