Monday, April 6, 2026
HomeKetareAn yi wa Joe Biden tiyatar "kansar" fata

An yi wa Joe Biden tiyatar “kansar” fata

An yi wa shugaban Amurka Joe Biden mai shekaru 82 aikin “kansar” fata, kamar yadda jaridar punch ta ruwaito.

Yayin tattaunawa da kafar yada labarai “Fox News”, mai magana da yawun Biden, Kelly Scully, ta tabbatar da cewa an gudanar da aikin kan tsohon shugaban, sai dai bata bayyana nau’in cutar ba.

A baya-bayan nan ne wasu hotuna da bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta, suka nuna Biden dauke da “bandeji” da kuma tabo a kan sa.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata