Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedAna ci gaba da musayar kalamai tsakanin Peter Obi da shugaban jam'iyyar...

Ana ci gaba da musayar kalamai tsakanin Peter Obi da shugaban jam’iyyar APC Abdullahi Umar Ganduje

 

Ganduje/Peter Obi

Dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar Labour Party a zaben 2023 da ya wuce Peter Obi ya ce kalaman da mai magana da yawun jam’iyyar APC Felix Morka ya yi a baya bayan nan ya saka shi shida iyalin sa cikin hadari.

Sai dai a bagare daya shugaban shugaban jam’iyyar APC Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana kalaman na Obi, a matsayin neman bata suna.

A cikin wata sanarwa da Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya sanya wa hannu, ya bayyana batun a matsayin abin takaici da bisa ikirarin da Peter Obi ya yi cewa ana yimasa barazana shi da iyalinsa.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata