Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedAna zargin sabuwar amarya da guntule al'aurar angonta a Kaduna

Ana zargin sabuwar amarya da guntule al’aurar angonta a Kaduna

 Ana zargin sabuwar amarya da guntule al’aurar angonta a Kaduna

Wata sabuwar Amarya mai suna Habiba Ibrahim, ta guntule al’aurar angonta Salisu Idris, mai shekaru 40, yayin da yake barci.

Lamarin ya faru ne a karamar hukumar Kudan da ke jihar Kaduna tun a ranar 26 ga watan Mayu bayan ya dawo daga sallar asuba.

Rahotanni sun ce tuni ‘yan sanda suka kama ta. 

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata