Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedAna zargin wani jami'in tsaron 'Civil Defence' da kai wa barayin daji...

Ana zargin wani jami’in tsaron ‘Civil Defence’ da kai wa barayin daji alburusai da kwayoyi a jihar Zamfara

Rundunar tsaron ‘Civil Defence’ a jihar Zamfara ta sha alwashin cewa za ta hukunta wani jami’inta Maikano Sarkin Tasha da ake zargin da kai wa barayin daji alburusai da kwayoyi a jihar.

Kwamandan hukumar a jihar Sani Mustapha ya shaida wa gidan manema labarai cewa ‘yan sanda ne suka damke wanda ake zargin a yankin Damba zuwa Sabon Gida a lokacin da yake kan hanyarsa ta zuwa garinsu, Mada ta karamar hukumar Gusau a jihar Zamfara.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata