Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedAtiku ya rubuta wa Hedikwatar BBC korafi bisa zargin bayar da labarin...

Atiku ya rubuta wa Hedikwatar BBC korafi bisa zargin bayar da labarin son zuciya kan ingancin takardun Tinubu

Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya rubuta wa Hedikwatar BBC takardar korafi bisa zargin wuce gona da iri kan ingancin takardun Shugaba Tinubu.
A cikin wani kundi, BBC ta yi bayani dalla-dalla kan ingancin karatun boko na Bola Ahmad Tinubu. Binciken BBC dai ya sanar cewa babu inda shugaba Tinubu ya yi karya a takardunsa.
Sai dai mai magana da yawun Atiku Abubakar, Phrank Shaaibu a hira da ya yi da gidan talabijin na Channels, ya ce binciken BBC cike yake da son zuciya.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata