Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedBa abin da ya hada dan Nijeriya da talauci - Obasanjo

Ba abin da ya hada dan Nijeriya da talauci – Obasanjo

Tsohon shugaban Nijeriya Cif Olusegun Obasanjo ya ce ‘yan Nijeriya ba su da wata hujja ta zama matalauta duba da yalwar albarkatun da Allah Ya huwace wa kasar.
Olusegun Obasanjo ya ce Nijeriya na da albarkatun kasa sosai, amma tana fama da matsalar rashin kyakkyawan amfani da su yadda ya kamata da hakan ya kakaba talaucin babu gaira babu dalilin a tsakanin ‘yan kasar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata