Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedBa da jimawa ba halin matsin da ake ciki a Nijeriya zai...

Ba da jimawa ba halin matsin da ake ciki a Nijeriya zai wuce inji matar Tinubu

Uwargidan shugaban Nijeriya Sanata Oluremi Tinubu ta ba ‘yan kasar tabbacin cewa nan ba da jimawa ba za su fita daga cikin halin kuncin da suka shiga.
Oluremi Tinubu ta ba da wannan tabbacin a lokacin da take ganawa da matan gwamnonin kasar a Abuja.
Ta ce shekarar 2024 cike take da zaman lafiya, ci gaba da sauran abubuwan ci gaba da ‘yan kasar za su mora.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata