Monday, April 6, 2026
HomeBabban LabarinmuBa jihar Kano ce ta fi cin jarabawar NECO ta 2025 ba...

Ba jihar Kano ce ta fi cin jarabawar NECO ta 2025 ba – Binciken jaridar Premium Times

Wani bincike da jaridar Premium Times ta gudanar ya nuna cewa ba Kano ce ta fi kowace jiha a Najeriya cin jarrabawar NECO ta shekarar 2025 ba.

Jaridar ta ruwaito cewa Kano ta zama kan gaba ne a yawan wadanda suka zauna jarrabawar, inda sama da kaso 10 suka fito daga jihar.

Haka kuma ta ce kaso 5 na wadanda suka zana jarrabawar ne suka samu maki biyar da ake bukata, wanda ya hada da darussan Turanci da Lissafi.

Kazalika ta ce Kano ba ta zarta jihohin Oyo da Legas ba, kamar yadda gwamnatin Kano ta yi ikirari.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata