Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedBa kowace iyakar Nijeriya muka bude ba - Kwastam

Ba kowace iyakar Nijeriya muka bude ba – Kwastam

Mukaddashin shugaban hukumar Kwastam Wale Adeniyi ya ce ba dukkanin iyakokin Nijeriya na tudu aka bude ba. 

DCL Hausa tattaro cewa a yayin da yake amsa tambayoyin manema labarai ne a ranar Talata a fadar shugaban kasa da ke Abuje, babban jami‘in na Kwastam ya ce suna nazarin iyakokin da ya kamata a bude su da kuma wadanda bai kamata a bude ba.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata