Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedBa mu janye yajin aiki ba - NLC

Ba mu janye yajin aiki ba – NLC

 Ba mu janye yajin aiki ba – NLC 

Kungiyar kwadago ta NLC a Nijeriya ta ce har yanzu yajin aikin da suke gabatarwa yana nan ba a kai ga kawo karshensa ba. 

Kungiyar ta bayyana hakan a cikin wani sakon da ta wallafa a shafinta na X a safiyar ranar Talata.

kungiyar ta ce tana kan tattaunawa da dukkanin sassanta domin yanke shawara kan matakin karshe.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata