Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedBabban layin wutar lantarki a Nijeriya ya sauka a karo na farko...

Babban layin wutar lantarki a Nijeriya ya sauka a karo na farko cikin shekarar 2025

Kamar yadda jaridar Punch ta rawaito faduwar da layin  wutar lantarkin ya yi ta haifar da rashin wuta a fadin kasar baki daya.

Faduwar layin wutar lantarkin dai shi ne karo na 13 a cikin watanni 13 da suka gabata.

Binciken da jaridar Punch ta yi,ya nuna cewa wutar lantarki ta ragu daga megawatts 2111. zuwa megawatts 390.20 da karfe 3 na yamma cin ranar Asabar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata