Thursday, April 9, 2026
HomeUncategorizedBai dace a rufe makarantu a wasu jihohin Nijeriya ba don an...

Bai dace a rufe makarantu a wasu jihohin Nijeriya ba don an fara azumin watan Ramadana – Kungiyar CAN ta Kiristocin Nijeriya

Kungiyar kiristoci ta Nijeriya ta bayar da wa’adin ga gwamnatocin jihohin Bauchi, Katsina, Kano, da Kebbi da su gaggauta janye umurnin da suka bayar na rufe makarantu na tsawon mako biyar saboda azumin watan Ramadan.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata