Bankin duniya tare da hadin gwiwar ma’aikatar ilimi ta tarayya sun bayyana shirin kashe dala miliyan 10 ga matasan Najeriya domin samar da muhimman sana’o’in ga yan Nijeriya
Kwararriya a fannin Ilimi ta Bankin Duniya, Dr Mistura Rufa’i, ce ta bayyana haka a wajen wani taron bita na kwanaki biyu a Abuja ranar Litinin.
A cewarta kasar nan na bukatar a kara wa matasa karfin gwiwa tare da horas da su wajen bunkasa tattalin arziki.

.jpeg)
A gaskiya yadace mufadi abinda ar_ra'ayinmu akan wadannan dalili
Lallai bankin duniya yasani cewa 'yn kasata NIGERIA 🇳🇬 basa amfani da kudadennan gwamnatin tarayya ce ke amfani da kudin tahanyar wawashesu
Nida duk jama'a mutane muna godiya da irin kula da kukewa Nigeria mungode h