Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedCire tallafin man fetur alheri ne ga jihohi - Gwamna Hope Uzodimma

Cire tallafin man fetur alheri ne ga jihohi – Gwamna Hope Uzodimma

 Gwamna Hope Uzodimma na jihar Imo ya bayyana cire tallafin man fetur da gwamnatin tarayya ta yi a matsayin wani abin alheri da ya samu gwamnatocin jihohin Nijeriya.

Gwamnan ya bayyana haka ne a lokacin da yake duba wasu ayyuka da gwamnatinsa ke aiwatar wa a jihar.

Uzodimma ya ce yanzu haka jihohi na samun kudaden shiga da suke ayyukan ci gaban al’umma da su.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata