Tuesday, April 7, 2026
HomeBabban LabarinmuDangote ya sauke farashin fetur da Naira 40

Dangote ya sauke farashin fetur da Naira 40

Matatar mai ta Dangote ta sanar da rage farashin man fetur daga Naira 880 zuwa Naira 840 kan kowace lita.

Mai magana da yawun rukunin kamfanin Dangote Anthony Chiejina, ya tabbatar da cewa sabon farashin ya fara aiki daga 30 ga watan Yuni 2025.

Rage farashin na zuwa ne makonni kadan bayan da matatar ta kara farashin man fetur saboda hauhawar farashin danyen mai a duniya sakamakon rikicin Gabas ta Tsakiya.

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Manajan Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata