Tuesday, April 7, 2026
HomeBabban LabarinmuDokar haramcin shan Sigari a cikin jama'a za ta fara aiki daga...

Dokar haramcin shan Sigari a cikin jama’a za ta fara aiki daga ranar 1 ga watan yuni a kasar Faransa

Kasar Faransa za ta hana shan taba a wuraren da yara ke zama da cikin jama’a, daga ranar 1 ga Yuli, 2025.

Wuraren da za’a hana sun hada da bakin teku, wuraren shakatawa, hanyoyin shiga makaranta, da wuraren wasanni.

Ministar lafiya, Catherine Vautrin, ta bayyana hakan a ranar Alhamis, 29 ga Mayu,inda ta bayyana cewa dole ne a daina shan taba musamman a wuraren da yara ke zuwa.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata