Friday, April 10, 2026
HomeKetareDonald Trump da shugaban kasar China sun gana ta waya kan makomar...

Donald Trump da shugaban kasar China sun gana ta waya kan makomar Tiktok

Shugaban Amurka Donald Trump da takwaransa na kasar China, Xi Jinping, sun yi magana ta waya a ranar Juma’a, inda suka mayar da hankali kan makomar manhajar TikTok da kuma alakar kasuwanci tsakanin kasashen biyu.

Tattaunawar ta zo ne a daidai lokacin da gwamnatocin kasashen biyu ke nazartar matakan da ka iya sauya yanayin dangantakar tattalin arziki a bangaren tsakanin Washington da Beijing.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata