Thursday, April 9, 2026
HomeUncategorizedDSS sun cafke ɗan siyasa da buhunan kudi da ake zarginsa da...

DSS sun cafke ɗan siyasa da buhunan kudi da ake zarginsa da sayen kuri’un masu zabe a Ondo

 

Jami’an hukumar tsaron sirri ta DSS a Nijeriya sun cafke wani dan siyasa da manyan buhunan kudi da ake zarginsa da sayen kuri’a a zaben jihar Ondo

An kama mutumin wanda ake zargin da buhunan kudi guda biyu wadanda ake zargin na janyo hankalin masu kada kuri’a a zaben.

An kama shi ne a mazaba ta 4, rumfa mai lamba 007 da take a wajen makarantar St. Stephen’s Primary School, Akure, Jihar Ondo da misalin karfe 9 na safe a ranar zabe.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata