Wednesday, April 8, 2026
HomeBabban LabarinmuEFCC ta sa sunan Mele Kyari cikin jerin waɗanda za ta rika...

EFCC ta sa sunan Mele Kyari cikin jerin waɗanda za ta rika sa ido kansu bayan da kotu da dakatar da asusun ajiyar bankinsa

Hukumar EFCC mai yaki da masu yi wa tattalin arzikin Nijeriya zagon kasa ta sanya tsohon shugaban kamfanin man fetur na ƙasa NNPCL, Mele Kyari, a jerin wayanda za ta sawa ido, kan binciken da ake yi masa kan batun dala biliyan 7.2 da aka ware domin gyaran matatun mai na ƙasar.

Kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin rufe wasu asusun banki guda huɗu da ake alakanta da Kyari, bayan tuhumar aikata almundahana.

Majiyoyi daga EFCC sunce za a gayyaci Kyari domin amsa tambayoyi, duk da cewa an sanya shi cikin jerin wa’yanda za ta rika sawa ido.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata