Monday, April 6, 2026
HomeKetareFafaroma Leo ya yi tayin shiga tsakani don kawo ƙarshen rikici tsakanin...

Fafaroma Leo ya yi tayin shiga tsakani don kawo ƙarshen rikici tsakanin kasashen duniya

By Salim Muhammad Gali

Shugaban darikar Roman Katolika, Fafaroma Leo 14 ya bayyana cewa a shirye yake ya taimaka wa shugabannin ƙasashe masu fama da rikici wajen tattaunawa don samar da zaman lafiya.

Sabon Fafaroman, ya bayyana hakan ne a ranar Laraba yayin da yake jawabi ga mambobin Cocin Katolika a fadar Vatican, inda ya roƙi Kiristoci dake yankin Gabas ta Tsakiya da kada su bar muhallansu.

Fafaroma ya ce “jama’ar duniya na marmarin zaman lafiya, don haka nake roƙon shugabanninsu da zuciya ɗaya: mu zaina mu tattauna, mu cimma matsaya! don kawo ƙarshen yaƙe-yaƙe.”

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Manajan Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata