Wednesday, April 8, 2026
HomeBabban LabarinmuFarashin shinkafa na ci gaba da saukowa saboda sauye-sauyen tattalin arzikin da...

Farashin shinkafa na ci gaba da saukowa saboda sauye-sauyen tattalin arzikin da na kawo – Shugaba Tinubu

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce sauye-sauyen tattalin arzikin da gwamnatinsa ta aiwatar sun fara haifar da sauki, inda ya nuna faduwar farashin shinkafa da kayan masarufi a matsayin shaida.

Yayin bikin cikar gwamnatinsa shekaru biyu, Tinubu ya ce duk da tsadar rayuwa, ana samun saukin hauhawar Farashin kayan masarufi.

A watan Maris din 2025, binciken kamfanin dillacin labarai na Nijeriya NAN ya tabbatar da saukar farashin shinkafa a kasuwanni da dama a fadin Najeriya.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata