Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedGawar tsohon babban hafsan sojin kasa na Nijeriya, Laftanar Janar Taoreed Lagbaja...

Gawar tsohon babban hafsan sojin kasa na Nijeriya, Laftanar Janar Taoreed Lagbaja ta isa filin jirgin Murtala Muhammed da ke Legas

 

Gawar tsohon babban hafsan sojin kasa na Nijeriya, Janar Taoreed Lagbaja ta isa Nijeriya 

An sauke gawar ne filin jiragen sama na Murtala Muhammad da ke Lagos  da misalin karfe tara na sanyin safiyar Alhamis,  inda ake sa ran yi wa marigayi Taoreed Lagbaja sutura a ranar Juma’a.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata