Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedGwamna Bala ya sanar da nada sabon Sarkin Ningi a jihar Bauchi

Gwamna Bala ya sanar da nada sabon Sarkin Ningi a jihar Bauchi

Wanda aka ba sarautar shi ne Chiroman Ningi Alhaji Haruna Yunusa Danyaya.
Alhaji Haruna Danyaya shi ne babban da ga marigayi Sarkin Ningi.
Haruna Danyaya shi ne Sarkin Ningi na 17 kuma mai daraja ta daya.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata