Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedGwamnan jihar Bayelsa Douye Diri ya fice daga jam'iyyar PDP

Gwamnan jihar Bayelsa Douye Diri ya fice daga jam’iyyar PDP

Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri, ya bayyana cewa ya fice daga jam’iyyarsa ta PDP, sai dai bai bayyana wacce jam’iyya zai koma ba.

Diri ya sanar da haka ne a yayin taron majalisar zartarwa a fadar gwamnatin jihar, tare da samun goyon bayan ‘yan majalisar dokokin jihar 23 karkashin jagorancin kakakin majalisar.

Ficewar Diri daga PDP dai tazo ne sa’o’i 24 bayan da gwamnan Enugu, Peter Mbah, ya dauki matakin barin jam’iyyarsa zuwa jam’iyyar APC.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata