Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedGwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya kara albashi mafi karanci ga ma’aikatan...

Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya kara albashi mafi karanci ga ma’aikatan jihar daga N40,000 zuwa N70,000.

 Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya kara albashi mafi karanci ga ma’aikatan jihar daga N40,000 zuwa N70,000.

Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya kara albashi mafi karanci ga ma’aikata a jihar daga N40,000 zuwa N70,000.

Gwamnan ya bayyana hakan ne a wajen bikin kaddamar da sabuwar katafaren sakatariyar ma’aikata da aka gina na kungiyoyin kwadago a jihar, a kan titin Temboga, Ikpoba-Hill, a cikin birnin Benin.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata