Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedGwamnan jihar Neja ya bukaci gwamnonin Arewacin su saka manhajar karatu a...

Gwamnan jihar Neja ya bukaci gwamnonin Arewacin su saka manhajar karatu a harshen Hausa

Gwamnan jihar Neja Mohammed Umaru Bago, ya bukaci sauran gwamnonin jihohin Arewacin Najeriya dasu dauki harshen Hausa a matsayin yaren koyar da Karatu a yankin.
Bago, ya ce hakan zai taimaka sosai wajen bunkasa fannin ilimi ,kana ya bukaci shugabannin dasu sake nazarin manhajar Ilimi a Arewa.
A cewar sa daukar yaren Hausa a matsayin na koyarwa zai kara yawan yara masu shiga Makaranta tare da kara fahimtar abinda ake koyar dasu da kawo karshen matsalar yaran da basa zuwa makaranta.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata