Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedGwamnan Kano ya gayyaci masu shirya zanga-zanga zuwa gidan gwamnatin jihar

Gwamnan Kano ya gayyaci masu shirya zanga-zanga zuwa gidan gwamnatin jihar

 

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ce gwamnati baza ta lamunta da tashin hankali ba yayin zanga-zangar da ake shirin yi.

Gwamnan ya yi wannan kira ne yayin da yake jawabi ga yan kasuwa, sarakunan gargajiya, da malaman addini a gidan gwamnati da ke Kano a yau ranar Laraba.

Gwamnan dai ya jaddada cewa, zanga-zanga ba ta da wani alfanu . Yayi kira ga masu son yin amfani da yancinsu na yin zanga-zangar da su guji yin barna don kaucewa bata gari da za su yi amfani da su.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata